Ez 21:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai sa zukatansu su narke, da yawa kuma su fāɗi a ƙofofinsu. Na ba da takobi mai walƙiya. An yi shi kamar walƙiya, an wasa shi don kashe-kashe.

Ez 21

Ez 21:12-18