Ez 21:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An wasa shi domin kisa,An goge shi don ya yi walwal kamar walƙiya!’Ba wanda zai iya tsai da shi, domin kun ƙi karɓar shawara.

Ez 21

Ez 21:2-20