Ez 20:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku sani ni ne Ubangiji sa'ad da na yi muku haka saboda sunana, ba saboda mugayen ayyukanku ba, ya ku mutanen Isra'ila. Ni Ubangiji Allah na faɗa.”

Ez 20

Ez 20:36-46