Ez 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗan mutum, ka faɗa wa dattawan Isra'ila cewa, ‘Ni Ubangiji Allah na ce kun zo ku yi roƙo a wurina, amma hakika, ba na roƙuwa a gare ku.’

Ez 20

Ez 20:1-8