Ez 20:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka, ya ɗan mutum, ka yi magana da mutanen Isra'ila ka ce, ‘Ni Ubangiji Allah, na ce kakanninku sun saɓe ni da ba su amince da ni ba.

Ez 20

Ez 20:17-34