Ez 20:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma na yi haƙuri saboda sunana, domin kada a saɓi sunana a gaban sauran al'umma waɗanda suka gani na fito da mutanen Isra'ila daga ƙasar Masar.

Ez 20

Ez 20:20-32