Ez 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma kai, ya ɗan mutum, ka ji abin da zan faɗa maka, kada ka zama mai tayarwa kamar 'yan tawayen nan. Sai ka buɗe bakinka, ka ci abin da zan ba ka.”

Ez 2

Ez 2:3-10