Ez 19:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wuta ta fito daga jikintaTa cinye rassanta da 'ya'yanta,Don haka ba wani reshe mai ƙarfi da ya ragu, wanda zai zama sandan mulki.Wannan makoki ne, ya kuwa tabbata makoki.’ ”

Ez 19

Ez 19:8-14