Ez 18:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, dukan rayuka nawa ne, da ran uban da na ɗan, duka nawa ne. Wanda ya yi zunubi shi zai mutu.

Ez 18

Ez 18:1-6