Ez 18:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma kun ce, ‘Hanyar Ubangiji ba daidai ba ce.’ Ku ji ya ku mutanen Isra'ila, hanyata ba daidai ba ce? Ashe, ba hanyarku ce ba daidai ba?

Ez 18

Ez 18:19-27