Ez 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

yana ba da bashi da ruwa da ƙari, wannan ba zai rayu ba, gama ya aikata dukan abubuwan nan masu banƙyama. Zai mutu lalle, alhakin jininsa kuwa yana a kansa.

Ez 18

Ez 18:5-17