Ez 17:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi toho, ya zama kuranga mai yaɗuwa. Rassanta suka tanƙwasa wajenta. Saiwoyinta suka kama ƙasa sosai. Haka ta zama kuranga, ta yi rassa da ganyaye.

Ez 17

Ez 17:4-10