Ez 17:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta karya kan tohonsa mafi tsawo, ta kai shi a ƙasar ciniki, ta dasa shi a birnin 'yan kasuwa.

Ez 17

Ez 17:1-11