Ez 17:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji Allah, na ce, hakika wannan sarki zai mutu a Babila, domin bai cika rantsuwarsa da alkawarin da ya yi wa Sarkin Babila, wanda ya naɗa shi ba.

Ez 17

Ez 17:7-17