Ez 17:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya dauƙi wani daga zuriyar sarauta, ya yi alkawari da shi, ya kuma rantsar da shi. Ya kwashe mutanen ƙasa masu maƙami,

Ez 17

Ez 17:3-14