Ez 16:61 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za ki tuna da ayyukanki, ki ji kunya, sa'ad da na ɗauki yarki da ƙanwarki, na ba ki su, su zama 'ya'yanki mata, amma ba a kan alkawarin da na yi da ke ba.

Ez 16

Ez 16:56-63