Ez 16:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba wanda ya ji tausayinki da zai yi miki waɗannan abubuwa na jinƙai, amma aka jefar da ke a waje, gama kin zama abin ƙyama a ranar da aka haife ki.

Ez 16

Ez 16:1-6