Ez 16:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne laifin Saduma, ƙanwarki, ita da 'ya'yanta mata, suna da girmankai domin suna da abinci a wadace, suna zama a sangarce, amma ba su taimaki matalauta da masu bukata ba.

Ez 16

Ez 16:43-51