Ez 16:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“'Yarki ita ce Samariya wadda take zaune da 'ya'yanta mata wajen arewa da yake. Ƙanwarki ita ce Saduma wadda take zaune kudu da ke tare da 'ya'yanta mata.

Ez 16

Ez 16:36-52