Ez 16:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Ga shi, duk mai yin amfani da karin magana, zai faɗi wannan karin magana a kanki. ‘Kamar yadda mahaifiya take haka 'yar take.’

Ez 16

Ez 16:39-45