Ez 16:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su kuma ƙone gidajenki, su hukunta ki a gaban mata da yawa. Ni kuwa zan sa ki bar karuwanci, ba za ki ƙara ba da kuɗi ga kwartayenki ba.

Ez 16

Ez 16:36-44