Ez 16:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji Allah ya ce, da yake kunyarki ta bayyana, an buɗe tsiraicinki cikin karuwancinki, saboda kuma gumakanki, da jinin 'ya'yanki da kika miƙa wa gumakanki,

Ez 16

Ez 16:28-44