Ez 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka faɗa wa Urushalima abin da ni Ubangiji Allah na ce mata.”Ubangiji ya ce, “Asalinki da haihuwarki daga ƙasar Kan'ana ne. Mahaifinki Ba'amore ne, mahaifiyarki kuwa Bahittiya ce.

Ez 16

Ez 16:2-12