Ez 16:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kin kuma yi karuwanci da Assuriyawa domin ba ki ƙoshi ba. Kin yi karuwanci da su duk da haka ba ki ƙoshi ba.

Ez 16

Ez 16:25-38