Ez 16:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin aikata dukan abubuwanki na banƙyama kuma, da karuwancinki, ba ki tuna da kwanakin kuruciyarki ba, lokacin da kike tsirara tik, kina birgima cikin jinin haihuwarki.

Ez 16

Ez 16:21-29