Ez 16:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kin kuma kwashe 'ya'yana mata da maza waɗanda kika haifa mini kin miƙa su hadaya ga gumaka. Karuwancinki, ba ƙanƙanen abu ba ne.

Ez 16

Ez 16:10-29