Ez 16:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kin kuma ɗauki kayan adonki na zinariyata da azurfata waɗanda na ba ki, kin yi wa kanki siffofin mutane don ki yi karuwanci da su.

Ez 16

Ez 16:10-22