Ez 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na sa miki rigar da aka yi wa ado, na kuma sa miki takalmin fata, na yi miki ɗamara da lilin mai kyau, na yi miki lulluɓi da siliki.

Ez 16

Ez 16:1-13