Ez 15:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka, ni Ubangiji Allah na ce, kamar itacen kurangar inabi a cikin itatuwan kurmi, wanda na sa ya zama itacen wuta, haka zan sa mazaunan Urushalima su zama.

Ez 15

Ez 15:1-8