Ez 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan aka ruɗi annabin har ya yi magana, ni Ubangiji, ni ne na rinjaye shi, zan miƙa hannuna gāba da shi, zan hallaka shi daga cikin mutanena, Isra'ila.

Ez 14

Ez 14:6-15