Ez 14:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗan mutum, waɗannan mutane sun sa zukatansu ga bin gumaka, sun sa abin tuntuɓe a gabansu, zan fa yarda su yi tambaya a wurina?

Ez 14

Ez 14:1-9