Ez 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan na sa namomin jeji su ratsa cikin ƙasar, su lalatar da ita har ta zama kufai yadda mutum ba zai iya ratsawa ta cikinta ba saboda namomin jejin,

Ez 14

Ez 14:8-23