Ez 13:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba ku ƙaura zuwa inda garu ya tsage ba, ba ku gina wa mutanen Isra'ila garu don su kāre kansu a lokacin yaƙi, a ranar Ubangiji ba.

Ez 13

Ez 13:1-13