Ez 13:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Saboda haka ni Ubangiji Allah na ce, ina gāba da kambunanku da kuke farautar rayuka da su. Zan tsintsinke su daga damatsanku, in saki rayuka waɗanda kuka farauto kamar tsuntsaye.

Ez 13

Ez 13:16-23