Ez 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan rushe garun da kuka shafe da farar ƙasa. Za a baje shi, a bar tushen a fili. Za ku halaka a tsakiyarsa sa'ad da ya fāɗi, za ku kuwa sani ni ne Ubangiji.

Ez 13

Ez 13:13-23