Ez 12:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ce musu, ni Ubangiji Allah na ce, ‘Wannan jawabi ya shafi shugabannin Urushalima da dukan mutanen Isra'ila, waɗanda suke cikinta.’

Ez 12

Ez 12:6-20