Ez 11:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka Ubangiji Allah ya ce, ‘Gawawwakin da kuka shimfiɗa a cikin birnin su ne naman, birnin kuwa shi ne tukunya mai ɓararraka, amma za a fitar da ku daga cikinsa.

Ez 11

Ez 11:1-17