Ez 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ruhun Ubangiji ya sauko a kaina, ya ce mini, “Ka ce, ‘In ji Ubangiji, haka kuke tunani, ku mutanen Isra'ila, gama na san abin da yake cikin zuciyarku.

Ez 11

Ez 11:1-6