Ez 11:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗaukakar Ubangiji ta bar tsakiyar birni, ta tsaya a bisa kan dutse wanda yake wajen gabas da birnin.

Ez 11

Ez 11:16-25