Ez 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce mini, “Ɗan mutum, waɗannan su ne mutanen da suke ƙulla mugunta, waɗanda suke ba da muguwar shawara a cikin birnin.

Ez 11

Ez 11:1-10