Ez 11:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ba su zuciya ɗaya, in kuma sa sabon ruhu a cikinsu. Zan kawar musu da zuciya ta dutse, in ba su zuciya mai taushi,

Ez 11

Ez 11:9-22