Ez 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Saboda haka ka ce, ‘Ni Ubangiji na ce, zan tattaro ku daga cikin al'ummai, da ƙasashen da aka warwatsa ku, ni kuwa zan ba ku ƙasar Isra'ila.’

Ez 11

Ez 11:9-23