Ez 10:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da na duba, sai na ga ƙafa guda huɗu kusa da kerubobin. Kowane kerub yana da ƙafa ɗaya kusa da shi. Ƙafafun suna ƙyalli kamar wani dutse mai daraja.

Ez 10

Ez 10:8-11