Ez 10:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamannin fuskokinsu kuma daidai yake da kamannin fuskokin da na gani a bakin kogin Kebar. Sai suka tafi, kowa ya nufi gabansa sosai.

Ez 10

Ez 10:14-22