Ez 10:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suke tafiya, sukan tafi kowane waje, ba sai sun juya ba. Duk wajen da ƙafar gaba ta nufa, nan sauran za su bi, ba sai sun juya ba.

Ez 10

Ez 10:8-18