Ez 1:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ƙarƙashin al'arshin fikafikansu sun miƙe kyam daura da juna. Kowane taliki yana da fikafikai biyu da su yake rufe jikinsa.

Ez 1

Ez 1:18-28