Ez 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga kamannin ƙafafun da yadda aka yi su. Suna ƙyalƙyali kamar duwatsu masu daraja. Dukansu huɗu fasalinsu ɗaya ne. An yi su kamar wata ƙafa tana cikin wata ƙafa.

Ez 1

Ez 1:11-21