Ez 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma buɗe fikafikansu sama. Kowane taliki yana taɓa fiffiken ɗan'uwansa da fikafikansa biyu, da kuma fikafikansa biyu yake rufe jikinsa.

Ez 1

Ez 1:3-19