Esta 9:5-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

5. Yahudawa kuwa suka kashe dukan maƙiyansu da takobi. Suka hallaka maƙiyansu yadda suke so.

6. A Shushan, masarauta kanta, Yahudawa suka hallaka mutum ɗari biyar.

7. Suka kuma kashe Farshandata, da Dalfon, da Asfata,

Esta 9