Esta 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan sarakunan larduna, da hakimai, da masu mulki, da ma'aikatan sarki, suka taimaki Yahudawa, gama tsoron Mordekai ya kama su.

Esta 9

Esta 9:1-11